The about our party cannot be hidden...We are making phenomenal progress

Yanzu Haka: Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai yana karban bakuncin shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa reshen Jihar Kaduna, Ahmad Aliyu Bauchi a nan ofishinsa da ke Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna.
Dalilin ziyarar shi ne domin kara kulla alaka tsakanin Gwamnatin Jihar Kaduna da kuma Hukumar wurin inganta tsaro sauran abubuwa da hukmar ke yi wanda za su kawo cigaba a jihar da kasa baki daya.
Right now: Governor Nasir Ahmad El-Rufai is receiving the president of the government of Kaduna State, Ahmad Aliyu Bauchi  in his office in Kaduna State government.
The reason for the visit is to increase the relationship between the government of Kaduna State and the government of the government to improve security other things that will bring development in the state of the country.
Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More